in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumomin kudi da 'yan kasuwan Sin da Afirka sun kulla yarjeniyoyin biliyoyin dala
2016-07-28 20:52:40 cri
A yau ne hukumomin kudi da 'yan kasuwa daga kasar Sin da Afirka suka kulla yarjeniyoyi 39 da darajarsu ta kai kimanin dala biliyan 17.

An sanya hannun kan wadannan yarjeniyoyin ne a jajibirin taron aiwatar da sakamakon taron dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka (FOCAC) da ya gudana a birnin Johannesburg na kasar Afirka ta Kudu a shekara da ta gabata.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China