in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: A yi kokarin tabbatar da tsaron kasar Sin da raya sojojinta
2016-07-27 20:09:11 cri
A jiya ne hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ta yi nazari game da zurfafa manufar tabbatar da tsaron kasar da yin kwaskwarima a rundunar sojojin kasar, inda babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS Xi Jinping ya jaddada cewa, kamata ya yi a sa kaimi ga zamanintar da aikin sojoji, da kara karfin sojoji, da tabbatar da tsaron kasar da raya sojojin kasar ta yadda zai dace da matsayin kasar Sin a duniya da moriyar kasar a fannonin kiyaye tsaro da samun bunkasuwa, ta haka za a tabbatar da cimma burin Sin na samar da cikakken tsaro ga al'ummar kasar Sin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China