in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi: Tabbatar da ikon mallakar tekun kudancin Sin, zai taimaka wajen warware batun ta hanyar yin shawarwari
2016-07-15 10:37:51 cri
A kwanakin baya, kotun yanke hukunci kan batun tekun kudancin kasar Sin bisa rokon kasar Philippine ta yanke hukunci kan batu. Memban mai kula da harkokin kasar Sin Yang Jiechi ya bayyana matsayin kasar Sin kan batun a jiya Alhamis 14 ga wata. Ya ce, hukuncin da aka yanke yunkurin siyasa ne da aka fake bisa yin amfani da doka, gwamnatin kasar Sin ta tsaya tsayin daka kan tabbatar da ikon mallakar tekun kudancin kasar Sin da moriyar tekun. Sin tana son yin shawarwari tare da kasashen da abin ya shafa wajen warware batun bisa tushen tarihi da dokokin kasa da kasa ciki har da yarjejeniyar dokar teku ta MDD. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China