in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya ba da umarnin a kara tura sojoji wuraren da bala'in ambaliya ruwa ta shafa
2016-07-06 19:17:26 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya umarci rundunonin soja da na 'yan sandan kasar da su kara tura dakaru don ba da taimako wajen dakatar da almbaliyar ruwa da gudanar da aikin jin kai a yankunan da ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi wa barna.

Ma'aikatar kula da harkokin jama'a ta kasar Sin ta bayyana a jiya Talata cewa, mutane 128 ne suka mutu kana wasu 42 suka bace, sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka shafe kwanaki biyar ana yi a yankin kogin Yangtze da wuraren da ya ratsa.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China