in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ba za ta amince da duk wani irin hukuncin da za a yanke kan batun tekun kudancin kasar Sin ba
2016-07-06 17:18:38 cri
A dangane da bukatar da shugaban kasar Philippines ya gabatar na son yin shawarwari tare da kasar Sin bayan da aka yanke hukunci game da batun tekun kudancin kasar Sin, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya bayyana a yau Laraba cewa, hukuncin da aka yanke game da tekun kudancin kasar Sin bisa bukatun gwamnatin Aquino ta kasar Philippines ba ya bisa doka ba. A don haka Sin ba za ta amince da duk wani hukuncin da aka yanke kan batun tekun kudancin kasar Sin ba tare da wata hujja ba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China