in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Angola ta goyi bayan kasashen da batun tekun kudancin Sin ya shafa da su kawar da sabani ta hanyar yin shawarwari
2016-07-02 13:56:58 cri

Gwamnatin Angola ta ba da sanarwa a jiya Jumma'a kan batun tekun kudancin Sin, inda ta goyi bayan kasashen da batun ya shafa da su daidaita batun ta hanyar yin shawarwari.

Sanarwar ta ce, kasar Angola tana dora muhimmanci sosai kan yanayin tekun kudancin Sin, gwamnatin kasar ta yi kira ga bangarori daban daban da su kawar da sabani a fannonin ikon mallakar kasa da teku ta hanyar yin shawarwari, bisa yarjejeniyar da suka kulla da tarihi da kuma dokar duniya.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China