in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukuncin da aka yanka ba bisa doka ba ba zai yi tasiri ga 'yancin Sin na mallakar tekun kudancin kasar ba
2016-07-04 17:38:27 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya bayyana a yayin taron manema labaru da aka shirya yau Litinin a nan birnin Beijing cewa, hukuncin da aka yanka ba bisa doka ba ba zai yi tasiri ga 'yancin kasar Sin na mallakar tekun kudancin kasar ba. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China