Ruwan saman da aka tabka a wasu yankunan kasar Sin ya haddasa rasa rayukan mutane da yawa
Rahotanni daga ma'aikatar harkokin jama'ar kasar Sin na cewa,mutane 170 suka mutu ko kuma bacewa, sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka tabka tun daga ranar 30 ga watan Yuni har zuwa yanzu a wasu yankunan kasar Sin. (Bilkisu)