in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An tsamo jirgin ruwan nan da ya nutse na Sin
2015-06-05 20:24:05 cri

An tsamo babban Jirgin ruwan nan da ya kife tare da nutsewa a kogion Yangtse a daren ranar Litinin bayan da masu aikin bada ceto suka samu nasarar fitowa da shi a safiyar yau jumma'a,
Ya zuwa yanzu dai mutane 97 aka tabbatar da mutuwar su sannan wassu guda 14 sun tsira.

Shawarar jirkoto tare da tsamo wannan jrgi dai an yi shi ne bayan da kokarin da masu ninkaya suka yi ta yi ya ci tura a tsawon kwanaki 3 na bincike cikin jirgin ko za'a samu wasu da suka tsira da ransu.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China