in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan mutane da suka mutu sakamakon nutsewar jirgin ruwa a kogin Yangtze ya karu zuwa 396
2015-06-06 16:22:30 cri
Taron manema labarai da aka kira dangane da nutsewar jirgin ruwa a kogin Yangtze ya shaida cewa, ya zuwa Asabar 6 ga wata da rana, da misalin karfe 12, yawan mutane da suka mutu a hadarin ya karu zuwa 396.

A labarin da gwamnati ta bayar, an ce, jirgin na dauke da mutane 456, kuma kawo yanzu, 14 daga cikinsu sun tsira da rayukansu, a yayin da ake cikin neman sauran mutane 46..

A halin yanzu, ma'aikatan ba da agaji suna ci gaba da neman fasinjojin a cikin dakunan jirgin da kuma karkashin ruwa da ma gabobin kogin.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China