in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude taron kungiyoyin al'umma na G20 na shekarar 2016 a birnin Qingdao
2016-07-05 18:56:23 cri
A yau Talata a birnin Qingdao dake bakin tekun kasar Sin ne, aka bude taron kungiyoyin al'umma na G20 na shekarar 2016.

A sakonsa na fatan alheri ga taron, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya taya mahalartan murnar bude taron, ya kuma nuna cewa, kungiyoyin al'umma muhimmin sashe ne wajen shigar da jama'ar kasashe daban daban cikin harkokin jama'a, da ciyar da bunkasuwar tattalin arziki da al'umma gaba. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China