in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban jamhuriyar Congo ya kawo ziyara a nan kasar Sin
2016-07-04 19:04:46 cri
A karshen mako ne shugaba Denis Sassou Nguesso ya bar Brazzaville don kawo ziyarar aiki nan kasar Sin daga ranar 4 zuwa 8 ga watan Yuli bisa gayyatar takwaransa na kasar Sin Xi Jinping.

Ziyarar shugaba Denis zuwa nan kasar Sin ita ce ta biyu da ya kawo cikin shekaru uku kana ziyararsa ta farko zuwa wajen nahiyar Afirka tun bayan da aka zabe shi a watan Maris na shekarar 2016.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China