in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An zabi kasashe 4 a matsayin kasashe da ba na dindindin ba a kwamitin sulhu na MDD
2016-06-29 15:07:04 cri
A jiya ne babban taron MDD ya zabi kasashen Habasha, Bolivia, Sweden, Kazakhstan a matsayin kasashen da ba na dindindin ba a kwamitin sulhu na MDD a shekarar 2017 da 2018.

A zagayen farko na kuri'un da aka kada a asirce, kasashen Habasha, Bolivia, Sweden sun samu sama da kashi 2 cikin 3 na kuri'un da babban taron ya kada, yayin da aka zabi kasar Kazakhstan a zagaye na biyu na zaben. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China