in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yaba wa Rasha kan yadda ta bayyana ra'ayinta game da batun tekun kudancin Sin
2016-06-23 19:29:43 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Alhamis a nan birnin Beijing cewa, ra'ayin da kasar Rasha ta bayyana game da batun tekun kudancin Sin ya bayyana hakikanin yanayin da yankin ke ciki, yana kuma wakiltar muryar adalci ta duniya kan batun. Saboda haka, kasar Sin ta nuna yabo sosai da hakan.

Kwanan bayan jakadan kasar Rasha dake kasar Sin ya bayyana cewa, al'amura sun tsananta a yankin tekun kudancin Sin sakamakon tsoma bakin da wasu kasashen da ba na shiyyar ba suka yi. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China