Shugaban kasar Sin ya isa kasar Uzbekistan
A yau Talata da yamma ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Bukhara, birni mai dadadden tarihi da ke kudancin kasar Uzbekistan, inda ya fara ziyarar aiki a wannan kasar da ke tsakiyar Asiya. Ana kuma sa ran zai halarci taron shugabannin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) karo na 16 da za a gudanar a Tashkent, babban birnin kasar ta Uzbekistan.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku