in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya halarci bikin yi masa maraba a Poland
2016-06-20 18:59:29 cri

A yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping wanda a yanzu haka ke ziyarar aiki a kasar Poland, ya halarci kasaitaccen bikin nuna masa maraba da takwaransa na kasar ta Poland ya shirya masa.

Shugaba Xi Jinping ya samu gagarumar tarba daga takwaransa na Poland Andrzej Duda, inda ya yi imani da cewa, za a cimma nasara a wannan ziyara, wadda za ta kai ga ciyar da huldar kasashen biyu zuwa wani sabon matsayi, domin amfana wa kasashen biyu da kuma jama'arsu.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China