in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya: An bude taron shiyya kan kare mutanen dake fama da ta'addanci
2016-06-07 09:40:50 cri
Ministocin cikin gida na kasashen dake yankin tafkin Chadi, sun yi wani zaman taro a ranar Litinin a birnin Abuja, hedkwatar Najeriya domin tattauna matakan ba da kariya ga mutanen dake fama da kungiyar ta'addanci ta Boko Haram tun da shekarar 2009. Ministan cikin gidan Najeriya, Abdulrahaman Dambazzau ya shaida wa 'yan jarida a farkon wannan haduwa ta kwanaki uku cewa mahalarta taron sun fito daga kasashen Nijar, Kamaru, Chadi da Nijeriya, da suka kunshi yankin tafkin Chadi, sun harlarci taron. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China