in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin kasar Kenya ta ba da sanarwar nuna goyon baya ga matsayin kasar Sin a kan batun tekun kudancin kasar
2016-06-09 17:13:35 cri

A jiya Laraba ne, gwamnatin kasar Kenya ta ba da sanarwa, inda ta yi kira ga bangarori daban daban da batun ya shafa da su daidaita batun tekun kudancin Sin ta hanyar yin shawarwari bisa yarjejeniya da kuma sanarwar da bangarori daban daban suka cimma a tsakaninsu kan tekun kudancin Sin.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China