in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude rumfar Sin a bikin nune-nunen wasannin fasaha na shekaru biyu-biyu a Dakar
2016-05-24 13:43:04 cri

A jiya Litinin a birnin Dakar, fadar mulkin kasar Senegal, an bude rumfar kasar Sin a wurin bikin nune-nunen wasannin fasaha na shekaru biyu-biyu da kasar ke shiryawa. Wannan karo shi ne na farko da kasar ta Sin ta shiga wannan bikin nune-nune da ake yi a kasashen dake kudu da hamadar Sahara.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China