in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakadan Sin a Sudan ya yi fatan cewa, huldar da ke tsakanin kasashen 2 za ta kyautata
2016-05-11 20:13:19 cri

A jiya Talata ne, Li Lianhe, jakadan kasar Sin da ke kasar Sudan ya rubuta wani sharhi cikin wata shararriyar jaridar kasar Sudan, inda ya bayyana cewar, zumunci mai karfi da ke tsakanin kasashen Sin da Larabawa da kuma hadin gwiwarsu, za su kyautata huldar abokantaka da ke tsakanin kasashen Sin da Sudan bisa manyan tsare-tsare. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China