in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankin duniya ya alkawarin taimakawa ga dunkulewar yankin EAC
2016-05-09 09:40:50 cri
Bankin duniya ya bayyana a ranar Lahadi cewa zai yi aiki tare da abokan hulda na gamayyar kasashen gabashin Afrika (EAC) domin taimakawa gungun tattalin arzikin cimma burinsa na dunkulewar shiyyar yadda ya kamata.

Wannan shirin zai fara kafin karshen shekarar 2016 kana zai dauki tsawon shekaru uku kafin a kammala shi, bisa nufin taimakawa kungiyar EAC haye wasu matsalolin dake hana aiwatar da yarjejeniyarsa kan kasuwancin bai daya yadda ya kamata. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China