in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabon sakatare janar na EAC yayi alkawarin jurewa matsalar kudi
2016-04-27 11:17:15 cri
Sabon sakatare janar na gamayyar kasashen gabashin Afrika (EAC), Liberat Mfumukeko, da ya kama aikinsa kwanan nan, ya yi alkawarin daukar matakan da suka wajaba domin ceto wannan gungun shiyya daga matsalar kudin da ake fuskanta a halin yanzu. Mista Mfumukeko ya nuna cewa wadannan matakai na shafar kokarin rage kudaden da ake kashewa, adalcin ta fuskar gudanar da harkoki, sauke nauyin da ya rataya ga kowa ,da kuma alakar inganci da kuma farashi. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China