in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang: ya kamata a tsaya tsayin daka kan gudanar da manufar samar da guraban aikin yi mai yakini
2016-05-07 13:06:09 cri
Zaunannen mamba na ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin, kuma firaministan kasar Li Keqiang ya yi bincike a ma'aikatar kula da harkokin dan Adam da walwalar jama'a, inda ya jagoranci wani taron tattaunawa game da samar da guraban aikin yi.

A yayin taron, mista Li Keqiang ya bayyana cewa, ya kamata a tsaya tsayin daka kan manufar samar da guraban aikin yi mai yakini, kuma za a tabbatar da tushen ayyukan samar da guraban aikin yi ne ta hanyar neman ci gaba mai karko, da habaka ayyukan ta hanyar kyautata tsare-tsare, kana da inganta ayyukan ta hanyar zurfafa kwaskwarima, ta yadda za a iya inganta ayyukan samar da guraben aikin yi mai dorewa. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China