in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya ba da umurnin zurfafa kwaskwarima kan tsarin raya kwararru
2016-05-06 19:24:35 cri
Kwanan baya, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ba da wani umurni, wanda ke jaddada cewa, gudanar da harkokin kasa yadda ya kamata na dogaro ne kan yadda ake raya harkokin jam'iyyar Kwaminis ta kasar, da kuma karfin takara na kwararru.

Ya ce a hakika, karfin takarar kasa ya dogara ne bisa karfin horo na kwararrun ta. Saboda haka, ya kamata a kara daukar matakan tabbatar da ayyukan kwaskwarima game da tsarin horas da kwararru, da nufin kafa wani tsari mai karfi wanda kuma zai kansance daya daga cikin wadanda suka fi kyau a duniya. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China