in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta nada sabon wakilin ta a Guinea Bissau
2016-05-06 19:11:03 cri
Babban magatakardar MDD Ban Ki-Moon, ya sanar da nada Modibo Toure a matsayin sabon wakilin sa na musamman a kasar Guinea Bissau.

Wata sanarwa da ofishin Mr. Ban ya fitar ta ce Mr. Toure, wanda tsohon minista ne a kasar Mali, zai maye gurbin Miguel Trovoada dan kasar Sao Tome da Principe, wanda wa'adin aikin sa ya cika a ranar 30 ga watan Afirilun bana.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China