in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Guinea Bissau: Ana nuna damuwa game da shigar matasa kungiyoyin masu tsattsauran ra'ayi
2016-03-22 18:55:16 cri
Babban mai gabatar da kara a kasar Guinea Bissau Antonio Sedja Man, ya ce mai yiwuwa ne wasu daga matasan kasar na shiga kungiyoyin ta'addanci, masu sansani a wasu yankuna na yammacin Afirka.

Man ya bayyana hakan ne yayin wani taron karawa juna sani game da ayyukan ta'addanci, wanda ya gudana a birnin Bissau. A cewar sa masu irin wadannan kungiyoyi sun fara gudanar da ayyukan su ne a Guinea Bissau tun cikin shekarar 2002, sai dai jami'an tsaro sun yi nasarar dakile su.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China