in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jawabin Xi Jinping a gun taron tattaunawa na wakilan matasa ya jawo hankali sosai
2016-05-01 16:49:40 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi muhimmin jawabi a gun taron tattaunawa na wakilan malamai, kwadago da matasa a birnin Hefei dake lardin Anhui na kasar Sin a kwanakin baya. A gun taron, wakilai daga bangarori daban daban da suka halarci wannan taron sun bayyana cewa, za su yi iyakacin kokari tare da daukar alhakin dake bisa wuyansu, ta yadda za su bada gudunmuwarsu wajen bunkasa cigaban zamantakewar al'umma don cimma burin zama wadata da samun farfadowar al'ummar kasar Sin baki daya. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China