Sin da kasashen Afirka sun yi taro kan shirya taron koli na kungiyar G20 a birnin Hangzhou
A yau Laraba 19 ga wata, shugaban hukumar kula da tattalin arzikin duniya ta ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Zhang Jun, ya yi shawarwari da wakilan kasashen Afirka, a cibiyar taron kungiyar tarayyar kasashen Afirka, game da aikin share fagen taron koli na kungiyar G20 da za a gudanar a birnin Hangzhou, inda ya bayyana cewa, Sin na fatan hada gwiwa tare da kasashen Afirka don sa kaimi ga samun nasarar taron kolin. (Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku