in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci bikin rantsuwar kama aikin shugaban jamhuriyyar Congo
2016-04-15 19:19:21 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya sanar a yau Juma'a cewa, bisa gayyatar da shugaban jamhuriyyar Congo Denis Sassou-Nguesso ya yi masa, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping kuma ministan kula da harkokin gidaje da birane da kauyuka na kasar Sin Chen Zhenggao zai tafi birnin Brazzaville don halartar bikin rantsuwar kama aiki na shugaban kasar Sassou da za a gudanar a ranar 16 ga wannan wata. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China