Madaba'ar gidan rediyon kasar Sin CRI ta gabatar da babin kananan kabilu na ilmin gargajiya na kasar Sin, wanda aka yi amfani da kudin musamman na bunkasa sha'anin al'adun kasar kan litattafan ilmin gargajiya na kasar Sin da dandalin bada ilmi ta yanar gizo wajen buga wannan babi a watan Maris na shekarar 2016. (Zainab)