in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a shirya bukukuwan al'adun kasar Sin na shekarar 2015 a kasashen Afirka fiye da 20
2015-05-19 16:44:16 cri

Bisa labarin da wakilinmu ya samu daga ma'aikatar al'adun kasar Sin jiya Litinin 19 ga wata, an ce, za a shirya bukukuwan al'adun kasar Sin na shekarar 2015, da kuma bikin al'adun na "shekarar Sin" a Afirka ta Kudu, wadanda za a yi a nan kasar Sin da kuma kasashen Afirka fiye da 20, inda za a nuna wasannin fasaha, da taron kara wa juna sani, da makon nuna fina-finai, gami da cudanyar al'umma, cikin ayyuka kimanin 200.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China