in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban majalisar CPPCC ta kasar Sin ya gana da shugabannin majalisun kasar Gabon
2016-04-12 21:46:15 cri
Yu Zhengsheng, shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin, wanda ke ziyarar aiki a kasar Gabon, ya gana da shugabar majalisar dattawan kasar Madam Lucie Milebou, gami da shugaban majalisar wakilan kasar Onouviet, duk a birnin Libreville a yau Talata.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China