in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban majalisar CPPCC zai kai ziyara kasashen Gabon, da Cote d'Ivoire da kuma Ghana
2016-04-06 16:29:22 cri
Bisa goron gayyatar shugaban majalisar dokokin Gabon, Lucie Milebou, da na Cote d'Ivoire, Soro Kigbafory Guillaume, da na Ghana, Edward Doe Adjaho, shugaban majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta Sin (CPPCC), zai kai ziyara wadannan kasashe uku, tsakanin ranekun 10 zuwa 20 ga watan nan na Afirilu.(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China