in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnan na Zamfara ya bayyana ziyarar shugaban Najeirya a kasar Sin a matsayin wata dama ta habaka hadin gwiwar kasashen biyu
2016-04-11 17:03:05 cri

Gwamnan jihar Zamafa, kuma shugaban majalissar gwamnonin Najeriya Abdulaziz Abubakar Yari ya bayyana ziyarar da shugaban tarayyar Najeirya zai gudanar a nan kasar Sin, a matsayin wata dama ta habaka hadin gwiwar kasashen biyu. Gwamnan na Zamfara ya ce tawagar su wadda ta isa nan birnin Beijing gabanin isowar shugaba Muhammadu Buhari, ta share fagen dukkanin ayyukan da za a aiwatar.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China