in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban tarayyar Nijeriya zai kawo ziyarar aiki kasar Sin
2016-04-06 17:42:39 cri

A Larabar nan ne kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana cewa shugaban tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari, zai gudanar da ziyarar aiki a nan kasar Sin, bisa goron gayyatar da takwaransa na kasar ta Sin Mr. Xi Jinping ya gabatar masa.

Ya ce shugaba Buhari zai ziyarci kasar Sin ne tsakanin ranekun 11 zuwa 15 ga watan nan na Afirilu.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China