in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta harba tauraron dan Adam na Beidou na 22 cikin nasara
2016-03-30 10:55:16 cri
A yau ranar 30 ga wata da karfe 4 da minti 11 na safe, Sin ta harba roka samfurin Changzheng-3A dake dauke da tauraron dan Adam na Beidou na 22 a cibiyar harbar tauraron dan Adam dake birnin Xichang na kasar cikin nasara.

Kwalejin nazarin fasahohin sararin samaniya na kasar Sin ya yi nazari kan tauraron dan Adam na Beidou da aka harba a wannan karo, kuma kwalejin nazarin fasahohin roka na kasar Sin ya yi nazari kan rokar da aka harba. Wannan ne karo na 225 da aka harba roka samfurin Changzheng. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China