in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya bayyana juyayi game da asarar rayuka a harin kasar Cote d'Ivoire
2016-03-19 12:32:08 cri
A ranar Alhamis ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da shugaban kasar Cote d'Ivoire Alassane Ouattara ta wayar tarho, inda ya jajantawa al'ummar kasar sa game da rasuwar mutane da dama, da jikkatar wasu karin mutanen, sakamakon harin ta'addanci da aka kai Grand Bassam dake kasar ta Cote d'Ivoire. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China