in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta ci gaba da bude kofa ga kasashen waje, da kara kokari wajen shiga harkokin kasa da kasa
2016-02-26 08:59:27 cri
A jiya ne ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, wanda a yanzu haka ke gudanar da ziyarar aiki a kasar Amurka ya yi wani jawabi a cibiyar nazarin manyan tsare-tsare da harkokin kasa da kasa.

A cikin wannan jawabi mai taken "Kasar Sin dake samun ci gaba da kuma manufofinta na diplomasiya" ya jadadda cewa, kasar Sin na tsayawa tsayin daka kan aniyyarta ta yin kwaskwarima da bude kofa ga kasashen waje, ta kuma yi alkawarin kara kokari wajen shiga ayyukan kasa da kasa, da nufin kiyaye dokokin kasa da kasa da aka kafa tun bayan yakin duniya na biyu, tare kuma da taka rawa wajen kyautata wannan tsari. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China