in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kai hari sansanin MDD da ke Sudan ta kudu
2016-02-18 19:24:54 cri
Rahotanni dake shigo mana yanzu na cewa, wasu mahara dauke da makamai sun kai hari a sansannin MDD da ke garin Malakal, fadar mulkin jihar Upper Nile da ke Sudan ta kudu, inda suka halaka a kalla mutane 7 kana wasu da dama suka jikkata.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China