in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Akwai hannu ma'aikatan filin jirgin saman Somaliya a fashewar da ta faru a wani jirgin sama
2016-02-09 12:23:15 cri

Wani jami'in tsaron kasar Somaliya ya ce, akwai hannun ma'aikatan filin jirgin saman kasa da kasa na Magadishu a fashewar da ta faru a wani jirgin saman fasinja na kamfanin Daallo Airlines a ranar 2 ga wata. Yanzu haka 'yan sandan kasar sun kama mutane 2 da ake zarginsu na da hannu a wannan lamari.

Rahotanni na cewa, an tsattsaura matakan tsaro a filin jirgi saman.

Ya zuwa yanzu babu wata kungiyar da ta yi shelar daukar alhakin fashewar. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China