in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane a kalla 100 sun mutu sakamakon fashewar wani kamfanin gas a kudancin Najeriya
2015-12-25 20:05:17 cri
Kafar yada labaru ta kasar Najeriya ta ba da labari a yau Juma'a 25 ga wata cewa, an samu hadarin fashewar kamfanin gas a kudancin kasar a daren jiya Alhamis 24 ga wata, lamarin da ya yi sanadin mutuwar mutane a kalla 100. (Amina)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China