in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya bukaci a gudanar da gasar wasannin Olympic ta lokacin hunturu yadda ya kamata
2015-11-24 20:55:33 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bukaci a gudanar da gasar wasannin Olympic ta lokacin hunturu da birnin Beijing zai karbi bakunci yadda ya kamata.

A cewar Shugaba Xi, dole ne a bude kofa wajen gudanar da gasar ba tare da gurbata muhalli ko cin hanci da karbar rashawa ba, a yayin da ake kokarin shirya gasa mai kayatarwa. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China