in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministocin harkokin wajen Rasha da Amurka sun ci gaba da tattaunawa kan batun Sham ta wayar tarho
2015-10-27 10:42:04 cri

Ministan harkokin waje na kasar Rasha Sergei Lavrov ya sake tuntubar sakataren harkokin waje na kasar Amurka John Kerry ta wayar tarho domin tattauna batun kasar Sham a jiya Litinin, ta haka ya zama kwanaki 3 a jere da ministocin harkokin wajen kasashen biyu suka dinga tuntubar juna ta wayar tarho game da rikicin Syria.

Ma'aikatar harkokin waje ta kasar Rasha ta bayar da sanarwa a wannan rana cewa, bangarorin biyu sun tattauna sosai kan yadda za a gudanar da yunkurin siyasa domin warware rikicin kasar Sham.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China