in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan yarjejeniyoyin da Xi Jinping zai sanya wa hannu a Birtaniya zai zarce na tsofaffin shugabannin Sin da suka daddale a yayin ziyararsu a Birtaniya
2015-10-20 14:35:13 cri
Kakakin ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin Shen Danyang ya bayyana a yau Talata 20 ga wata a nan birnin Beijing cewa, za a samu nasarori a yayin ziyarar shugaban kasar Sin Xi Jinping ke yi a kasar Birtaniya a wannan karo, wadanda kuma suke shafar fannonin hada-hadar kudi, makamashi, likitanci, motoci, gidaje da dai sauransu, kuma yawan kudaden da abin ya shafa ya yi yawa, wanda zai zarce sakamakon da tsofaffin shugabannin kasar Sin suka samu a yayin ziyararsu a kasar Birtaniya. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China