in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya isa birnin London
2015-10-20 09:01:46 cri

A jiya Litinin 19 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin London na kasar Birtaniya a cikin wata ziyarar aiki da ya fara a wannan kasa.

Birnin London ya kasance zango na farko na shugaba Xi Jinping na rangadin da yake Birtaniya. Daga baya, kuma zai wuce birnin Manchester. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China