in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin zai kai ziyarar aiki kasar Burtaniya
2015-10-13 09:04:56 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin waje na kasar Sin Lu Kang ya sanar a yau Talata cewa, bisa gayyatar da sarauniyar kasar Burtaniya Queen Elizabeth II ta yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai kai ziyarar aiki kasar daga ranar 19 zuwa ranar 23 ga wannan wata.(Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China