in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cote d'Ivoire: Kashi 80 cikin 100 na al'umma suke dogaro da likitar gargajiya
2015-08-23 13:21:03 cri
Kimanin kashi 80 cikin 100 na al'ummar kasar Cote d'Ivoire suke dogaro da likitar gargajiya domin neman lafiya, a cewar wasu jami'an kiwon lafiya na kasar a ranar Asabar.

A cewar shugaban kungiyar likitar gargajiya ta Cote d'Ivoire Daniel Ano Koua, likitar gargajiya dake taka rawa sannu a hankali tun yau da 'yan shekaru a kasar Cote d'Ivoire a kusa da likitar zamani, na samun muhimmin cigaba.

Mista Koua ya bayyana jin dadinsa kan yadda hukumomin kiwon lafiya suka daidaita wannan bangare, tare da kuma yin kira ga masu tafiyar da harkokin likitar gargajiya da suka kara kyautata ingancin bada jinya. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China