in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yi ya gana da ministan harkokin wajen kasar Kamaru
2015-08-19 09:33:59 cri
Ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya gana da takwaran sa na kasar Kamaru Pierre Moukoko Mbonjo, wanda ya kawo ziyara nan kasar Sin.

Mr. Mbonjo ya iso nan kasar Sin ne domin shugabantar taron hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya tsakanin kasar Sin da Kamaru karo na 8, taron da ya gudana a nan birnin Beijing.

Yayin tattaunawar da ta wakana a jiya Talata, bangarorin biyu sun yi musayar ra'ayoyi game da dangantakar dake tsakaninsu, da batutuwan da suka shafi duniya, da na yankuna da suke maida hankali a kan su. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China