in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin ya mika sakon murna ga tawagar neman karbar bakuncin gasar wasannin Olympics
2015-07-31 18:33:03 cri
Tawagar neman daukar bakuncin shirya bikin gasar wasannin Olympic,

Ina taya birnin Beijing da na Zhangjiakou murnar samun nasarar damar karbar bakuncin gasar wasannin Olympic karo na 24 wanda zai gudana a shekarar 2022.

Kun ba da gudummawa sosai wajen neman daukar bakuncin shirya wannan gasa. Ina fatan za ku kara kokari, ku shirya mana wani gaggarumin bikin, bisa goyon baya da jama'ar Sin ke bayar.

Shugaban kasar Sin Xi Jinping

2015-07-31

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China