Kamar yadda Prince Billy Anaglatey, mataimakin kakakin ma'aikatar kasha kashe gobarar kasar ya tabbatar sun kwashe gawawwakin ne daga buragujin gidan man mallakar kamfanin man jihar Ghana.
Yawancin mutanen sun rabe gidan man ne domin fakewa daga ruwan sama mai karfin gaske da ake yi a wannan lokacin da wuta ya tashi.